Tehran (IQNA) Wani mawallafi dan kasar Austria ya baje kolin kur'ani mafi kankantar a wajen baje kolin littafai na kasa da kasa na Sharjah.
Lambar Labari: 3488147 Ranar Watsawa : 2022/11/09
Tehran (IQNA) Cibiyar Musulunci ta Imam Ali (AS) da ke Vienna, babban birnin kasar Austria , ta aiwatar da wani shiri na haddar Suratul Yasin cikin makonni 24.
Lambar Labari: 3487296 Ranar Watsawa : 2022/05/15
Tehran (IQNA) an nuna wani kwafin kur’ani da aka kayata da ruwan zinari a taron baje koli a birnin Abu Dhabi.
Lambar Labari: 3485960 Ranar Watsawa : 2021/05/29
Tehran (IQNA) babbar cibiyar musulmi a kasar Austria ta sanar da rufe masallatan Juma’a a kasar sakamakon sake barkewar corona a kasar.
Lambar Labari: 3485779 Ranar Watsawa : 2021/04/03
Tehran (IQNA) shugaban cibiyar Azhar ya bayyana cewa dole ne a dauki matakan kawo karshen tsatsauran ra’ayi a duniya.
Lambar Labari: 3485347 Ranar Watsawa : 2020/11/08
Tehran (IQNA) ana ci gaba da mayar da martani dangane da harin ta'addanci da aka kai jiya a kasar Austria .
Lambar Labari: 3485332 Ranar Watsawa : 2020/11/03